Maganin Kurajen Fuska
  • 4.1

Maganin Kurajen Fuska

  • 最新版本
  • Abrahamjr

Menene Maganin Kurajen Fuska a saukake

关于此应用程序

Da yawa daga cikin yan mata da samari na fama da matsalar kurajen fuska(pimples)wanda dayawa daga cikin mutane basa son irin wadannan kuraje da suke fitowa saboda suna bata fuska。

A Wannan daliline yasa mutane suke shiga lungu da sako don neman magunguna da zasu magance wadannan kuraje,duk dacewa daya daga cikin masana sunyi ittifaki kan cewa sha'awa ce ke kawo wadannan kurajen na fuska。

Saboda haka a yau munzo muku da manharja mai dauke da cikakken bayanin yadda za'a magance wannan matsala。

版本 Maganin Kurajen Fuska