Kowace Cuta Da Maganinta Daya

Kowace Cuta Da Maganinta Daya

  • 最新版本
  • ushibawiyyu initiative

Manhaja ce dake bayanan magunguna mahangar Musulunci。

关于此应用程序

Wannan Manhajar ta kunshi bayanai kan cutuka dabam-dabam tun daga hanyar kamuwa da su, da yanayin kwayoyinsu,alamomin gane su da kuma hanyar magance su, bisa koyarwar Al-qur'ani da sunnar Manzon Allah (S) da kuma binciken Masana harkar magunguna da muka tattara。
Daga cikin cutukan da muka yi bayani a Kan su sun hada sihirce-sihirce da ake yi wa juna, alamonin gane su da kuma hanyar magance su。 Matsalolin Ciwon aljani ma ba mu bar shi a baya ba,domin mun yi bayanin mene ne aljani da yadda yake shiga jikin dan-Adam da kuma yadda za a kore shi ya fita a jikin dan-Adam ba tare dayin shirka ko bokanci ba。

版本 Kowace Cuta Da Maganinta Daya