Adhkar Hausa

Adhkar Hausa

  • Phiên bản mới nhất
  • Daawa Foundation

Ingantattun zikirori da addu'o'i daga Alƙur'ani da sunna

Giới thiệu về ứng dụng này

Wannan manhajar na ɗauke da ingantattun zikirori da addu'o'i daga  Alƙur'ani da sunna, waɗanda aka ciro su daga cikin ingantattun littattafai.

Sannan tana ɗauke da mas'aloli da suka shafi zikiri waɗanda malamai suka yi bayani akai. Da wasu abubuwan na daban da suke da alaəa da zikiri.

* Abubuwan da suke ciki

1) Zikirin safiya da maraice
2) Zikirin da ake yi a cikin salla
3) Zikirin giới tính an yi sallama daga salla
4) Falaloli
5) Littafin Hisnul Hồi giáo
6) Trò chơi ma'aloli da zikiri:

- ladubban yin addu'a
- Lokuta da halaye da kuma yanayin da hay còn gọi là fi amsa addu'a a cikin su
- Amfanin ambaton Allah
- Wuraren da Allah Maɗaukaki yafi amsa addu'a
- Mafiya muhimmancin addu'o'in da mutum ya kamata ya roƙa a wajen Allah Maɗaukaki
Da sauran su.

* Muhimman abubuwan da manhajar ta keɓanta da su (đặc điểm)

1) tare da fassara tiếng Ả Rập
2) Audio domin sauraron addu'a, ba tare da an kunna data ba
3) Nemo addu'a cikin sauƙi, ta hanyar rubuta wani sashi na sunan addu'ar
4) Màn hình Kalar mara haske domin kariyar ido
5) Tura addu'a kai tsaye zuwa wata manhajar
Da sauran su.

* In sha Allah zamu ci gaba da bunƙasa Wannan manhajar lokaci bayan lokaci.

* Domin yin tarayya a cikin Wannan aikin don samun lada, ka tura Wannan manhajar zuwa ga sauran ƴan uwa Musulmai

* Bạn có thể sử dụng Gmail ga mai nhưng bạn muốn: [email protected]

Phiên bản Adhkar Hausa