Kowace Cuta Da Maganinta Daya

Kowace Cuta Da Maganinta Daya

  • Последняя версия
  • ushibawiyyu initiative

Manhaja Ce dake bayanan magunguna mahangar Musulunci.

Об этом приложении

Ваннан Манхаджар та кунши баянаи кан кутука дабам-дабам тун дага ханьяр камува да су, да янаин кваойинсу, аламомин гане су да кума ханьяр маганс су, биса коярвар Аль-курани да суннар Манзон Аллах (С) да кума бинсикен Масана харкар магунгуна да мука таттара.
Daga cikin cutukan да muka yi bayani a Kan su sun hada sihirce-sihirce da ake yi wa juna, alamonin gane su da kuma hanyar magance su. Matsalolin Ciwon aljani ma ba mu bar shi a baya ba, domin mun yi bayanin mene ne aljani da yadda yake shiga jikin dan-Adam da kuma yadda za a kore shi ya fita a jikin dan-Adam ba tare dayin shirka ko bokanci ba.

Версии Kowace Cuta Da Maganinta Daya