Adhkar Hausa

Adhkar Hausa

  • Последняя версия
  • Daawa Foundation

Ingantattun zikirori da addu'o'i daga Alƙur'ani da sunna

Об этом приложении

Wannan manhajar na ɗauke da ingantattun zikirori da addu'o'i daga Alƙur'ani da sunna, waɗanda aka ciro su daga cikin ingantattun littattafai.

Sannan tana ɗauke da mas'aloli da suka shafi zikiri waɗanda malamai suka yi bayani akai. Да васу абубуван на дабан да сукэ да алана да зикири.

* Абубуван да сукэ цики

1) Зикирин сафия да марайс
2) Зикирин да аке йи цикин салла
3) Зикирин баян ан йи саллама дага салла
4) Фалалоли
5) Литтафин Хиснул Муслим
6) Игра масалоли да зикири:

- ладуббан инь аддуа
- Lokuta da halaye da kuma yanayin da aka fi amsa addu'a a cikin su
- Амфанин амбатон Аллах
- Вурарен да Аллах Мааукаки яфи амса аддуа
- Mafiya muhimmancin addu'o'in da mutum ya kamata ya roƙa a wajen Аллах Maɗaukaki
Да сауран су.

* Muhimman abubuwan da manhajar ta keɓanta da su (особенности)

1) арабская таре да фассара
2) Audio domin sauraron addu'a, ba tare da an kunna data ba
3) Немо адду'а чикин сауи, та ханьяр рубута вани саши на сунан адду'ар
4) Калар экран мара хаске домин карияр идо
5) Тура адду'а кай цайе зува вата манхаджар
Да сауран су.

* Ин ша Аллах zamu ci gaba da bunƙasawannan manhajar lokaci zuwa lokaci.

* Domin yin tarayya a cikinwanan aikin don samun lada, ka turawananmanhajar zuwa ga sauran ƴan uwa Musulmai

* Za a iya tuntuɓar mu ta Gmail ga mai buƙatar wani abu: [email protected]

Версии Adhkar Hausa