Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline
  • 4.7

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

  • Versão mais recente
  • KareemTKB

Tafsirin Al-Kur'ani Mai Girma no Sheik Ja'afar Mahmud Adam - Juz Amma

Sobre este aplicativo

A LONGA ESPERA ACABOU!
SHEIKH JA'AFAR MAHMUD ADAM COMPLETE TAFSEER >>> OFFLINE <<< VERSÃO PARA DISPOSITIVOS ANDROID AGORA ESTÁ DISPONÍVEL !!

Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma completo tafseer sheikh jafar mahmud adam. Acikin wannan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.

Sannan acikin app din link akwai inda zaku danna ya kaiku shafin kareemtkb domin sauke cikakken tafsirin me kunshe da completo tafsir xeque jafar tun daga suratul Bakarah har zuwa suratun Nas. Kuma yana aiki ne OFFLINE

Dama ta samu domin sauke cikakken karatun tafsirin alkur'ani mai girma tare do Sheikh Jafar Mahmud Adam. Tafsirin alkur'ani mai girma daga suratul bakarah har zuwa suratun Nasi. Duba cikin wannan app domin samunsa.

Karan sauti mai kyau. Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud completo

Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.

Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.

sheikh jafar completo tafsir offline yana da nauyi. Bakowane zai iya saukewa ba sai masu himmar gaske. Ku ware 1.2gb kacal daga wayoyinku domin sauke tafsirin littafin Allah madaukakin sarki. Muna saka data domin kallon bidiyoyi na zamantakewar iyali da ban daria da sauransu, shin ko zamu iya saka data domin sauke wannan muhimmiyar manhajja dake dauke da littafin rayuwarmu? Lalle yin hakan sai wanda Allah ya nufa da shiriya. Allah ya sanyaka / ki daga cikinsu. sheik jafar complete tafsir offline

xeque jaafar mahmud adam

xeque ja'afar mahmud adam tafsir completo

Tarihin Rayuwar Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano:

Shaikh Ja’afar Mahmoud Adam a garin Daura, um shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).

Sheikh Ja'afar ya kammala hardar alkur'ani em 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al 'Adun Rude Misra, Centro Cultural Egípcio), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba suyi bba ba Aulas noturnas para adultos em Masallaci. jafar complete tafsir offline

Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar completo Alcorão tafsir offline

A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami’ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. sheikh jafar complete tafseer offline

Sannan Sheikh Ja’afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Mestres) a Jami’ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, Sudão. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), Jami'ar Usman e Fodiyo dake Sokoto. tafsir por xeque jafar

Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur’ani mai Girma. xeque jafar tafsir offline

Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin wannan cibiya (Centro de Documentação Islâmica Sheikh Ja’afar). xeque jafar tafsir 2006

Versões Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline