Hausa Series Films
  • 4.8

Hausa Series Films

  • Versão mais recente
  • Abdu Matashi

Kalli Hausa Series Filma Saukake Kuma A Kyauta

Sobre este aplicativo

Kalli Hausa Series Filma Saukake Kuma A Kyauta

Ku sauke manhajar Hausa Series Films wanda zaka ki samu damar kallon duk wani Sabon Series Films na hausa ta cikinsa, Da wantn application zaku samu damar kallon finan finan hausa, wakokin hausa, hausa comedy, da sauran shirye shiryen fadakarwa, nishadantarwa, tare da ilimantarwa .

Daga cikin tashoshi da wantn application ya kunsa sun hada da;
1. Izzar assim
2. Labarina
3. Um Duniya
4. Gidan Danja
5. Na Ladidi
6. Bugun Zuciya
7. Farin wata
8. Gidan Badamasi
9. M Shareef

da saura...

Ku kasance dawann aplicação domin amfanuwa dashi ku samu nishadi, ilimi, tare da amfanuwa da bangarori irin na Addinin musulunci.

Versões Hausa Series Films