FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI

FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI

  • Versão mais recente
  • ABUBAKAR SADIK SALIHU

Wannan app fassarar littafin arba'unan Nawawi ne cikin harshen Hausa.

Sobre este aplicativo

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga halitta fiyayyen Annabi Muhammad (SAW) haka bayan, Wannan dan littafi Fassarar Arba'unan Nawawi ne cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi sauki wajen yada Sako um cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi um rarraba shi, da fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki um matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan atualizar um yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai Karatu.

Versões FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI