Arewa Kallo
  • 4.0

Arewa Kallo

  • Versão mais recente
  • Arewamedia - Apps

Arewa Kallo Shafi Ne Dake kawo muku duk wani Abu daya shafi Harshen hausa

Sobre este aplicativo

Zaku iya Amfani Da Wannan Application din na Arewa Kallo, domin samun Fina Finai Fassarar Hausa Da Littattafan Hausa A Rubuce, Hausa Novels cikin sauki, Da samun ingantattun labarai na hausa Da Fina Finan indian hausa da hausa film sababbi da tsofaffi wanda baza ku samu A Ko ina ba, da wakokin hausa da musha dariya da labarai masu kayatarwa, cikin sauki.
Wannan Application din ya tattara muku komai A guri daya, wanda Ya danganci harden hausa na nishadantarwa da ilimantarwa, zaka iya karanta abubuwan da akasa akai sannan zaka iya baixando din abubuwan da suke A kai a wayarka,
abubuwan da suke cikin wannan application din sune karamar haka:

fina finai fassarar hausa
Littafan hausa Na soyayya Da na Yaki
Labaran Duniya
fina finan Hausa
musha dariya
wakokin hausa hiphop
músicas hausa
wakokin hausa vídeo de áudio
musha dariya
fassarar sultão indiano hausa
fassarar Hausa
makullin sirri
fassarar Arewa24
tarkon kauna
fassarar algaita
agente ragaf fassarar hausa
sapne suhane
dadin kowa sabon salo
kwana casa'in Arewa24
tendência arewa
fina finan hausa
koyarwa da hausa
labaran duniya
Tendências de Arewa
hotunan hausawa
tattaunawa
nishadantarwa da yaren hausa
fadakarwa
da sauran su.

Duk wani abu daya danganci harden hausa na nishadantarwa zaka sameshi a cikin wannan application din cikin wannan sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa wanda bazaka samesu ako ina ba, zaka iya samun su ne acikin wannan application na Arewa Kallo kadai,
ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, site zai iya shiga din mu na
https://www.arewakallo.com
domin kallon duk wani abu da mukasa acikin wannan aplicação na Arewa Kallo.
Labaran Duniya;
. Labaran Kasuwanci da tattalin arziki;
. Labaran Siyasa
. Labaran Wasanni da Kwallon kafa
. Labaran Shakatawa
. Rahotanni cikin bidiyo da hotuna
. Hira da jarumai
. Labaran abubuwan da ke faruwa Yau Da Kullum.

Versões Arewa Kallo