Prof Isah Ali Pantami Lectures

Prof Isah Ali Pantami Lectures

  • Latest Version
  • Abrahamjr

Videos da lectures na wa'azin Prof ish ali pantami wanda dauke da tafsir

About this app

Wannan manhajar ta kunshi videos na wa'azin minister dr isah ali pantami sabbin wanda suka hada da;
* Wa'azin Dr isah Ali Pantami
* Tafsirin Dr Isah Ali Pantami
* Ramadan Tafseer Dr Isah Ali Pantami
* Videos Dr Isah Ali Pantami
* Minister Dr Isah Ali Pantami

Zaku iya sauke wannan aplication kyauta domin more wa'azin dr isah ali pantami, sannan kada ku manta kuyi rate na wannan app da kuma turashi zuwaga yan uwa da abokan arziki.
Mungode.

Versions Prof Isah Ali Pantami Lectures