Littafin Hisnul Muslim

Littafin Hisnul Muslim

  • 최신 버전
  • Abdu Matashi

Littafin Hisnul 이슬람교도, Sunnar Annabi의 Addi'o'i da suka dace.

이 앱 정보

FALALAR ZIKIRI 알라 Madaukakin Sarki 나중에 ce :

 Fazkuriniy Azkurkum Washkuruliy Wala Takfuruni. Ku ambace ni zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce mini "[Bakara, aya ta 152].
 Ya'ayyuhallazina Amanuzkurullaha Zikran Kathiran. Ya ku wadanda suka yi imani ku ambaci Allah ambato mai yawa "(Ahzab aya ta 41).
 Wazzakirinallaha Kathiyran 와자 키라 티 아드 단 라후
 Lahum magfiratan Wa'ajran Aziyman.

 Da masu ambaton 알라 da yawa maza, da masu ambatonsa mata, 알라 ya tanadar musu gafara da lada mai girma ". [Ahzab, aya ta 35]

Wazkurrabbaka Fiy Nafsika Tadarru'an Wakhiyfatan waduwanaljahri Minal kawli Bil'guduwi Wal'asali Walatakun Minalgafiliyna. Kuma ka ambaci Ubangijinka a cikin zuciyarka, kana mai kankan da kai da tsoro, ba da daukaka murya ba (saka-tsaki) tsakanin asirtawa, da bayyanawa, da safe da marece, kuma kada ka zamo daga cikin gafalallu ".

[A'araf, aya ta 205]. 쿠마 만존 알라, 시라 다 아민 신 알라 수 타바타 아 가시; "Misalin 완다 야크 ambaton Ubangijinsa da 완다 바 ya ambaton Ubangijinsa, kamar misalin rayayye da matacce ne".

 (Duba Sahihul Bukhari tare da Sharhinsa Fat'hul Bari (11/208). 이슬람교도 ya rawaito shi da lafazin; 'Misalin gida da ake ambaton Allah a cikinsa, da wanda ba a ambaton Allah a cikinsa kamar misalin rayayye ne da matacce ". (1/539).)

Kuma ya ce : "신 바나바 쿠라 바 린마 피알 헤린에 이유 칸 쿠바, 쿠마 마피 차르 스카 우와 웨 이젠 스크 르 킨다 야케 말라 카르 쿠, 쿠마 마피 다카 카르 수가 다라 조진 쿠 ku hadu da abokan gabanku ku rika dukan wuyayinsu, suna dukan wuyayinku? Suka ce ka ba mu labari. Ya ce : Ambaton Allah Madaukaki "입니다.
(Tirmizi (5/459), da Ibn Majah (2/1245). Duba Sahih Ibn Majah (2/316). Da Sahihul Tirmizi (3/139).)

버전 Littafin Hisnul Muslim