Littafin Hausa Hisnul Muslim

Littafin Hausa Hisnul Muslim

  • 最新バージョン
  • AAARSOFTWARE

Littafin Hausa Hisnul Muslim、Wato Garkuwar Musulmi。 Littafi ne mai daraja ...

このアプリについて

* Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai、dukkan godiya ta tabbata ga Allah。 Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah、Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya。

* Littafin Hausa Hisnul Muslim、Wato Garkuwar Musulmi。 Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya。 Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani。 Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya、shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya a karanta duk kuke bukatar ku karanta ... duk inda kuke、Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami(wato karanta larabci a kalmomin hausa)da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta。アッラー・ムケ・ロコ・ダ・ヤ・バム・ラダー・ワンナン・アイキ・ドゥニヤ・ダ・ラヒラ。にいる

バージョン Littafin Hausa Hisnul Muslim