Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum

Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum

  • 最新バージョン
  • ZaidHBB

Saurari Wa'azin Guruntum Akan「グーグル・アウレ・サワワ」ダ・マ・ワウ・ワアジン。

このアプリについて

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi、

Wannan application mai suna "Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan A guji Auren Sha'awa、Mazinaciya Jakar Gayu、Ka Kyautata guzurinka、muhimmancin gwa su。

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin、da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum。アッラーya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din、hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store。

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa、Ilmintarwa、Wa'azantarwa harda Nishadantarwa。ムンゴデ。

バージョン Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum