Adhkar Hausa

Adhkar Hausa

  • 最新バージョン
  • Daawa Foundation

Ingantattun zikirori da addu'o'i daga Alƙur'ani da sunna

このアプリについて

Wannan manhajar na ɗauke da ingantattun zikirori da addu'o'i daga Alƙanda aka ciro su daga cikin ingantattun littattafai.

Sannan tana ɗauke da mas'aloli da suka shafi zikiri waɗanda malamai suka yi bayani akai. Da wasu abubuwan na daban da suke da alaƙa da zikiri.

*あぶぶわんだすけチキ

1) Zikirin safiya da maraice
2) Zikirin da ake yi a cikin salla
3) Zikirin bayan an yi sallama daga salla
4) ファラロリ
5) リタフィン・ヒスヌル・ムスリム
6) マサロリ ゲーム ダ ジキリ:

- ladubban yin addu'a
- Lokuta da halaye da kuma yanayin da aka fi amsa addu'a a cikin su
- Amfanin ambaton アッラー
- Wuraren da Allah Maɗaukaki yafi amsa addu'a
- Mafiya muhimmancin addu'o'in da mutum ya kamata ya roƙa a wajen Allah Maɗaukaki
ダ・サウラン・ス。

* Muhimman abubuwan da manhajar ta keɓanta da su (特徴)

1) アラビア語のタレ ダ ファサラ
2) Audio domin sauraron addu'a, ba tare da an kunna data ba
3) Nemo addu'a cikin sauƙi, ta hanyar rubuta wani sashi na sunan addu'ar
4) カラー スクリーン マラ ハスケ ドミン カリヤー イド
5) Tura addu'a kai tsaye zuwa wata manhajar
ダ・サウラン・ス。

* In sha Allah zamu ci gaba da bunƙasawanan manhajar lokaci zuwa lokaci.

* Domin yin tarayya a cikin wannan aikin don samun lada, ka turawanan manhajar zuwa ga sauran ƴan uwa Musulmai

* Za a iya tuntuɓar mu ta Gmail ga mai buƙatar wani abu: [email protected]

バージョン Adhkar Hausa