Tarihin annabawa 25

Tarihin annabawa 25

  • Versi Terbaru
  • Abubakar Muhammad

Aplikasi barka da warhaka barka da shigowa wantan Mai albarka

Tentang aplikasi ini

Musaulmai sun yarda da cewa, Annabi na farko kuma shine mutum na farko da alias fara halitta Adam (ادم), wanda Allah Madaukakin Sarki ya halitta (الله). Mafi yawan wahayoyi daga cikin 48 na Annabawa a Yahudanci da Annabawa a Kiristanci anfadesu a Qurani saidai da dan banbanci kadan, misali, Ilyas ana kiransa da Yahudi (Elisha) da yahudanci, (Ayub) shine Ayyub, Isah kuma Isa, da sauransu. At Torah da akaba Annabi Musa ana kiranta daTorah da musulunci kuma Taurat, (Mazmur) da akaba Annabi Dawuda) itace Zabura sukuma suke kira da (Zabur), sai littafin annabi Isah itace Injila (Injil).[1]

Wanda ya banbanta a addinin musulunci shine Annabi Muhammad ibn ʿAbdullāh), wanda musulmai suka yarda da shine "Cikamakon Annabawa" (Khatam an-Nabiyyin, wato. Annabin karshe); kuma Quran ne alias saukar Masa amma ba bashi ya rubuta ta ba,[6] Musulmai sun yarda da cewar itace littafin karshe kuma ita Allah madaukaki ke tsare ta, daga samun wani canji, ragi, kari ko kutse acikin ta,[7] ditakdirkan untuk tetap dalam bentuk aslinya hingga Hari Akhir.[8] Musulmai sun tabbatar da Annabi Muhammad shine manzo kuma annabin karshe, dukda cewar ko bayan Annabawa za'a cigaba da samun salihsan bayi wato Waliyyai[9] (Amma wasu daga cikin mazhabobi(makarantu) mabiya sunnah sun Kore batun ansan wahayi na Waliyyai[10 ]).

Versi Tarihin annabawa 25