About this app
Akwai hanyoyi da dama wanda uwar gida zata bi domin zamo tauraruwa daya tilo a gareshi.Wanna hanyoyin suna samuwane kadai ta hanyar zama da Miji lafiya da kuma yi Masa biyayya a Rayuwar Aure.
Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wanna app, mun gode...