Tarihin annabawa 25

Tarihin annabawa 25

  • Dernière version
  • Abubakar Muhammad

Barka da warhaka barka da shigowa wannaan application Mai albarka

À propos de cette application

Musaulmai sun yarda da cewa, Annabi na farko kuma shine mutum na farko da aka fara halitta Adam (ادم), wanda Allah Madaukakin Sarki ya halitta (الله). Mafi yawan wahayoyi daga cikin 48 na Annabawa a Yahudanci da Annabawa a Kiristanci anfadesu a Qurani saidai da dan banbanci kadan, misali, le juif Ilyas ana kiransa da (Elisha) da yahudanci, (Job) brille Ayyub, Isah kuma Isa, da sauransu. At Torah da akaba Annabi Musa ana kiranta daTorah da musulunci kuma Taurat, (Psaumes) da akaba Annabi Dawuda) itace Zabura sukuma suke kira da (Zabur), sai littafin annabi Isah itace Injila (L'Évangile).[1]

Wanda ya banbanta a addinin musulunci shine Annabi Muhammad ibn ʿAbdullāh), wanda musulmai suka yarda da shine "Cikamakon Annabawa" (Khatam an-Nabiyyin, wato. Annabin karshe); kuma Quran ne aka saukar Masa amma ba bashi ya rubuta ta ba,[6] Musulmai sun yarda da cewar itace littafin karshe kuma ita Allah madaukaki ke tsare ta, daga samun wani canji, ragi, kari ko kutse acikin ta,[7] destiné pour rester dans sa vraie forme jusqu'au Jour Dernier.[8] Musulmai sun tabbatar da Annabi Muhammad shine manzo kuma annabin karshe, dukda cewar ko bayan Annabawa za'a cigaba da samun salihsan bayi wato Waliyyai[9] (Amma wasu daga cikin mazhabobi(makarantu) mabiya sunnah sun Kore batun ansan wahayi na Waliyyai[10 ]).

Versions Tarihin annabawa 25