Hisnul Muslim Sheik Daurawa

Hisnul Muslim Sheik Daurawa

  • Dernière version
  • Merafi-Apps

Wannan karatun Littafin Hisnul musulmane wanda Cheikh Aminu Daurawa ya de gabatar.

À propos de cette application

Cikin Wannan application, Audio ne karatun na littafin Hisnul musulman wanda Cheikh Aminu Ibrahim Kano Daurawa da kuma Babban Malamin nan na Al-Cheikh Ahmad Coran Sulaiman Suka gabartar. Karatun Ya qunshi sharhi da Kuma karatun addu'o'i da suke cikin Wannan littafi Mai ALBARKA da Kuma yadda AKE tare karantasu ba da ba kuskure,

Wannan Karatu zai taimakawa mai sauraro wajen fahimtar ma'anonin wadannan addu'o'i da kuma karantasu ta shiga ingantacciya tare da Samun sauqi wajen haddace su.

Allah ya Qara Bamu ilimi mai amfani, ya kuma tabbatar damu akan tafarki madaidaici. Ameen.

Versions Hisnul Muslim Sheik Daurawa