Fassarar Littafin Arbauna Haus
  • 5.0

Fassarar Littafin Arbauna Haus

  • Dernière version
  • AAARSOFTWARE

Fassarar Littafin Arbauna Nawawi, an Fassarashi ne daga Larabci zuwa yaren Hausa

À propos de cette application

* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- une application Hada wannan ne, domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, ta yadda zasu samu saukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waje daban-daban a dukkan fadin nan.
* Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawi ya wallafa, wanda akayi cikinu amshfan Harabci un dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa a cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa a kasashe daban-daban da zasake samu anfanin Karatu a saucake a zasake samu anfanin.

Versions Fassarar Littafin Arbauna Haus