Kowace Cuta Da Maganinta Daya

Kowace Cuta Da Maganinta Daya

  • Última versión
  • ushibawiyyu initiative

Manhaja ce dake bayan magunguna a mahangar Musulunci.

Acerca de esta aplicación

Wannan Manhajar ta kunshi bayanai kan cutuka dabam-dabam tun daga hanyar kamuwa da su, da yanayin kwayoyinsu, alamomin gane su da kuma hanyar magance su, bisa koyarwar Al-qur'ani da sunnar Manzon Allah (S) da kuma binciken Masana harkar magunguna da muka tattara.
Daga cikin cutukan da muka yi bayani a Kan su sun hada sihirce-sihirce da ake yi wa juna, alamonin gane su da kuma hanyar magance su. Matsalolin Ciwon aljani ma ba mu bar shi a baya ba, domin mun yi bayanin mene ne aljani da yadda yake shiga jikin dan-Adam da kuma yadda za a kore shi ya fita a jikin dan-Adam ba tare dayin shirka ko bokanci ba.

Versiones Kowace Cuta Da Maganinta Daya