FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI

FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI

  • Última versión
  • ABUBAKAR SADIK SALIHU

Wannan aplicación fassarar littafin arba'unan Nawawi ne cikin harshen Hausa.

Acerca de esta aplicación

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah Do kara tabbata ga halitta fiyayyen Annabi Muhammad (SAW) haka bayan, Wannan dan littafi Fassarar Arba'unan Nawawi ne cikin harshen Hausa, Domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi Sauki wajen yada Sako un cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi un rarraba shi, da fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki un matsayin Sadakatul Jariya Domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta bla Wata rana zai zamanto akwai Tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina Kuma aiki kan actualizar un Yanzu dan ya zama daidai da aplicación di na, na Hajj da Umrah Domin dada saukaka shi mai ga Karatu.

Versiones FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI